Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ana amfani da laimar kwado masu launuka daban daban wajen kawata tituna
2020-10-16 19:47:52        cri

 

 

 

Ana amfani da laimar kwado masu launuka daban daban wajen kawata titunan birnin Stockholm, kasar Sweden bisa shirin Laimar kwadi da aka kaddamar a shekarar 2012 a kasar Portugal.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China