Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An shirya wani gwanjon kasusuwan dabbar tyrannosaurus mafi girma
2020-10-17 16:36:20        cri

 

 

An shirya wani gwanjon kasusuwan dabbar tyrannosaurus mafi girma, inda aka sayar da su kan dala miliyan 275, farashin da ya ninka kusan sau hudu bisa hasashen da aka yi kafin a fara gwanjon.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China