Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An gina wani laburare na zamani a gundumar Bama dake lardin Guangxi
2020-10-19 15:14:04        cri

An gina wani laburare na zamani mai taken "kamshin litattafai a Bama" a gundumar Bama dake lardin Guangxi, inda al'ummomin wurin suke iya aro da mayar da litattafai ta na'urori. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China