Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An kafa sansanonin shuka laimar kwadi a garin Mingshui na lardin Helongjiang
2020-10-17 16:36:15        cri

Cikin 'yan shekarun nan, an kafa wasu sansanonin shuka laimar kwadi na zamani a garin Mingshui dake lardin Helongjiang na kasar Sin, domin taimaka wa masu fama da talauci na garin. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China