Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda ake maraba da zuwan sabbin sojojin kasar Sin a sansanin soja
2020-10-21 14:42:13        cri

 

 

 

A kwanakin baya, wasu sabbin sojojin kasar Sin sun shiga sansanin rundunar sojin kasa na 71 domin kaddamar da zaman rayuwarsu a sansanin soja. Ga yadda wannan rundunar soja take maraba da zuwan wadannan sabbin sojoji. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China