Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Los Angeles Lakers ta cimma zakara a gasar NBA
2020-10-16 17:11:08        cri

Kungiyar wasan kwallon kwando ta Los Angeles Lakers ta doke kungiyar Miami Heats a wasan karshe na gasar cin kofin kwallon Kwando ta Amurka wato NBA na wannan kaka, shekaru 10 da suka wuce da lashe wannan gasa.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China