Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda wasu sabbin sojojin kasar Sin suke samun horo
2020-10-13 09:55:12        cri

 

 

 

Wasu sabbin sojojin da aka dauka a 'yan kwanakin baya ke nan, suka sina sansanin horar da sabbin sojoji dake tsakiyar kasar Sin. Bayan kammala horo na yini daya, hafsan soja dake jagorantarsu ya bukaci kowa da ya rubuta wa kansu wata wasikar da za su karanta bayan watanni uku, wato lokacin da za su kammala aikin samun horo, domin tabbatar da ganin ko sun zama nagartaccen soja ko a'a. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China