Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
CMG ya shirya bikin kade-kade da raye-raye domin murnar cika shekaru 71 da kafa Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin
2020-10-02 20:51:17        cri

 

 

A kwanan nan, babban gidan rediyo da talabijin na kasar Sin ko kuma CMG a takaice, ya shirya wani kasaitaccen bikin kade-kade da raye-raye mai taken "burin da kasar Sin ke son cimmawa, jinjina ga kasar Sin", domin murnar cika shekaru 71 da kafa Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin, a wani mataki na nuna gaisuwa da fatan alheri ga mutanen da suke aiki tukuru a fannin sana'o'i daban-daban.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China