Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Tsohon firaministan Japan: Na amince da burin shugaba Xi game da gina al'ummar duniya mai cike da koshin lafiya
2020-09-24 21:51:51        cri

A baya bayan nan ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gabatar da jawabi yayin mahawarar MDD, a gabar da majalissar ke ciki shekaru 75 da kafuwa, inda cikin jawabin nasa ya jaddada muhimmancin gudanar da hadin gwiwa da cudanyar sassa daban daban, tare da gina al'ummar duniya mai makomar bai daya ga dukkanin bal Adama, kalaman da suka samu karbuwa matuka a duniya.

A yau Alhamis, tsohon firaministan kasar Japan Yukio Hatoyama, ya amsa wasu tambayoyi yayin wata rubutacciyar intabiyu, inda ya bayyana gamsuwa da manufar shugaban Sin Xi Jinping, don gane da gina al'ummar duniya mai cike da koshin lafiya. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China