Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
AU ta ce kasashe da yankuna 17 na Afrika suna karkashin dokar kulle sakamakon COVID-19
2020-09-24 12:13:15        cri

Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa ta Afrika CDC ta sanar a ranar Laraba cewa, kasashe da yankuna 17 na Afrika suna karkashin dokar kulle da nufin dakile yaduwar annobar COVID-19 a nahiyar, yayin da aka rufe makarantu a kasashen Afrika 33 da nufin dakile bazuwar cutar.

A bisa alkaluman hukumar, adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19 a Afrika ya kai 1,420,629 ya zuwa ranar Laraba.(Ahmad)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China