Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping: Kasar Sin ta nace ga samun ci gabanta cikin lumana
2020-09-23 13:26:13        cri
A gun babbar muhawarar MDD da aka gudanar a jiya Talata, shugaban kasar Sin ya gabatar da muhimmin jawabi, inda ya jaddada cewa, Sin kasa ce mai tasowa mafi girma a duniya, kuma tana nacewa ga samun ci gabanta cikin lumana, kana kofarta a bude take, kuma tana fatan yin hadin gwiwa da sauran kasashen duniya, don samun ci gaba tare. Ya kara da cewa, har abada ba za mu nemi mamaye wasu yankuna ba, kuma ba ma sha'awar gwabza fada ko kuma yin yakin cacar baki da kasashen duniya. Kullum muna tsayawa kan daidaita sabanin ra'ayi ta hanyar yin shawarwari.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China