Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya jaddada bukatar gina sabon tsarin gurguzu a jihar Tibet
2020-08-29 16:23:26        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi kira a kara himma domin gina sabon tsarin gurguzu a jihar Tibet mai cin gashin kanta.

Xi, wanda shi ne babban sakataren kwamitin tsakiyar jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban kwamitin koli na hukumar gudanarwa sojojin kasar, ya yi wannan tsokaci ne a yayin wani babban taron wuni biyu game da ayyukan Tibet, wanda aka kammala a yau Asabar. (Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China