Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Firaministan Japan ya ce zai yi murabus bisa dalilai na rashin lafiya
2020-08-28 19:12:46        cri

Firaministan kasar Japan Shinzo Abe, ya ce zai yi murabus daga mukamin sa bisa dalilai na rashin lafiya.

Abe ya bayyana hakan ne a Juma'ar nan, yayin wani taron manema labarai. Sai dai kuma ya ce zai ci gaba da shiga a dama da shi a harkokin siyasar kasar, tare da tsayawa takara a zaben kasar mai zuwa. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China