Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya ba da umarnin karrama wasu Sinawa saboda gudummawarsu a fannin yaki da COVID-19
2020-08-11 19:40:38        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ba da umarnin karrama wasu Sinawa su 4, saboda gagarumar gudummawar da suka bayar, a fannin yaki da cutar numfashi ta COVID-19

A yau Talata ne shugaba Xi ya sanya hannu kan takardar umarnin shugaban kasa, don tabbatar da umarnin karrama mutanen da lambobin yabo na kasa, da mukaman martabawa, duba da irin rawar gani da suka taka a yaki da cutar ta COVID-19. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China