Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta harba sabon tauraron dan Adam na hidimar taswira cikin nasara
2020-07-25 16:20:21        cri

Kasar Sin ta cimma nasarar harba sabon tauraron dan Adam na hidimar taswira mai suna Ziyuan III 03. An harba tauraron ne a yau Asabar, daga tashar harba kumbuna ta Taiyuan, dake lardin Shanxi na arewacin kasar.

Tauraro Ziyuan III 03 zai rika samar da bayanai ga kasar Sin game da albarkatun kasa, da na kandagarkin annoba, da na bunkasa harkar noma. Sauran ayyukansa sun hada da bayanan gano hanyoyin kyautata albarkatun ruwa, da na safiyon muhalli da tsara birane. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China