Shugaban kasar Sin ya taya takwaransa na kasar Mongoliya murnar ranar kasa
A yau Asabar, shugaban kasar Sin, Mr. Xi Jinping ya aika da sako ga takwaransa na kasar Mongoliya, Khaltmaa Battulga, don taya shi murnar bikin ranar kasarsa.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba