2020-07-07 10:11:00 cri |
Wata sanarwa da GIS ta fitar jiya Litinin, ta ce wannan ne karo na biyu cikin watan nan na Yuli, da hukumar ke nasarar damke gungun masu aikata wannan laifi.
Yayin simamen da jami'an tsaron suka kai maboyar masu aikata wannan laifi, sun gano wasu manyan na'urorin kwafar takardu, da sauran sinadarai da suke amfani da su wajen gurza kudaden na jabu.
Tattalin arzikin kasar Sudan na fama da kalubalen raguwar darajar kudi, da kuma hauhawar farashin kayayyaki. (Saminu)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China