Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Majalissar wakilan jama'ar Sin ta amince da dokar tsaron kasa mai nasaba da yankin Hong Kong
2020-06-30 19:35:45        cri
A yau Talata ne majalissar wakilan jama'ar Sin, ta jefa kuri'ar amincewa da dokar tsaron kasa da aka samar, domin tabbatar da tsaro a yankin musamman na Hong Kong.

Dokar ta samu amincewar majalissar ne, yayin zama na 20, na zaunannen kwamitin kolin JKS ta 13 ya da gudana a wannan rana.

Kaza lika zaunannen kwamitin kolin ya amince da sanya dokar ciki sashe na III na dokokin yau da kullum da ake amfani da su a yankin na Hong Kong. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China