Xi: Sin za ta taimakawa Indonesia warware matsalolin da take fuskanta
2020-04-02 20:29:21 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping., ya bayyana kudirin kasarsa na goyon baya da taimakawa kasar Indonesia wajen ganin ta magance matsalolin da suke damunta a halin yanzu.
Xi ya bayyana haka ne yau Alhamis, yayin zantawa ta wayar tarho da takwaransa na kasar Indonesia, Joko Widodo. (Ibrahim)