![]() |
|
2020-03-27 10:11:54 cri |
Wasu dalibai 'yan Najeriya dake karatu a kasar Sin sun gane ma idonsu yadda al'ummar kasar suka samu shawo kan cutar COVID-19 bisa wasu matakan da aka dauka a watannin da suka wuce, sa'an nan Najibullah Danejo na daga cikinsu. Bari mu saurari ra'ayinsa game da wasu matakan da aka dauka a kasar Sin don neman shawo kan cutar COVID-19.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China