![]() |
|
2020-03-19 20:16:01 cri |
Babban darektan hukumar sanya ido kan sabbi da cututtuta masu yaduwa na kasar Nissaf Ben Alaya, ya shaidawa taron manema labarai a Tunis, babban birnin kasar cewa, daga cikin mutane 86 da aka yiwa gwaji, 39 suna dauke da cutar, ciki har da mutane 14 da suka kamu da cutar a cikin kasar da kuma 25 da suka shigo da cutar daga ketare. (Ibrahim)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China