Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sayen kayayyakin masarufi
2020-03-10 17:28:11        cri

A yayin da ake kokarin dakile cutar numfashi ta Covid-19 a kasar Sin, shin wadanne kayayyaki ne ake samarwa a kasuwanni? Ko al'ummar kasar na iya samun kayan masarufi da suke bukata? Akwai matakan da aka dauka a kasuwanni don kare yaduwar cutar? A bi wakiliyarmu Lubabatu zuwa wani kantin da ke unguwarta, don jin karin haske.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China