Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Matakan kandagarki da Sinawa suke dauka
2020-03-06 11:47:26        cri

Yayin da ake kokarin dakile yaduwar cutar numfashi ta COVID-19 a kasar Sin, mutanen kasar na daukar matakan kandagarki daban daban don kare kansu, gami da samar da gudunmowa ga yunkurin dakile cutar. Cikin wannan bidiyo, Bello Wang ya yi mana jagora don mu yi ziyara cikin unguwarsa, mu duba wadanne matakan kandagarki ne ake dauka a can.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China