Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hira da Sani Ibrahim Dan Najeriya dake karatu a Wuhan
2020-02-18 21:13:51        cri

A yayin da kasar Sin ke ci gaba da daukar matakan kandagarki da hana yaduwar cutar numfashi ta COVID-19 da ta bulla a Wuhan dake yankin tsakiyar kasar. Alkaluman da hukumar lafiyar lardin Hubei ke fitar wa, na kara nuna irin ci gaban da ake samu kan wannan annoba.

Yanzu haka, an tura sama da ma'aikatan lafiya dubu 30 zuwa birnin Wuhan inda wannan annoba ta bulla, don ganin bayan ta. Daga nan dakin mu na watsa shirye-shirye na zanta da Sani Ibrahim, dan Najeriya dake karatun digiri na uku a cibiyar nazarin tsirrai dake Wuhan, reshen jami'ar kimiyyar aikin gona ta lardin Haidian.

Ga hirar kan halin da suke ciki da ma matakan da gwamnati birnin na Wuhan ta dauka a kan yaki da wannan cuta.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China