An watsa shirye-shirye masu taken "muna kan hanya" ta gidan talabijin kasar Myanmar
2020-01-16 00:12:57 cri
A dab da ziyarar da shugaba Xi Jinping na kasar Sin zai fara a kasar Myanmar, daga yau 15 ga wata, gidan talabijin Sky Net na kasar ta Myanmar ya fara watsa shirye-shirye masu taken "muna kan hanya" ta kafofinsa da dama.
Shirye-shiryen sun bayyana ci gaban jamhuriyar jama'ar Sin cikin shekaru 70 da suka wuce tun bayan kafuwarta.(Lubabatu)