2019-12-23 10:42:29 cri |
Ya ce an kuma fara binciken zargin aikata laifukan yaki kan tsohon shugaban kasar Sudan Omar al-Bashir inda ake tuhumarsa da hannu wajen haddasa ricikin kan al'ummar yankin Darfur.
Ya kara da cewa, dukkan jami'an tsohuwar gwamnatin da ake tuhuma da aikata laifukan yaki za'a zartar musu da hukunci wanda ya kunshi har da hukuncin kisa, kuma ba za'a taba bayar da belin dukkan wadanda suke da hannu wajen aikata muggan laifukan yaki ba. (Ahmad Fagam)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China