Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bankin Afrika ta kudu ya kaddamar da tsarin biyan kudi na UnionPay don saukaka biyan kudi a kasar Sin
2019-12-13 11:25:35        cri

Bakin Standard Bank na Afrika ta kudu ya kaddamar da tsarin katin biyan kudi na UnionPay a ranar Alhamis ga masu asusun ajiya na bankunan kasar domin saukaka musu wajen biyan kudade a kasar Sin.

Tsarin UnionPay wani tsari ne da ya samu karbuwa a duniya, inda ya fadada harkokinsa a kasashen duniya da shiyyoyi 177 kawo yanzu, 'yan kasuwa sama da miliyan 56 ne ke gudanar da tsarin, kana akwai injunan biyan kudi na ATM sama da miliyan 4.6 dake amfanin da tsarin. (Ahmad)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China