Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Jagororin JKS sun tattauna game da ayyukan raya tattalin arzikin kasa na shekarar 2020 da ayyukan yaki da cin hanci
2019-12-06 20:18:44        cri
Jagororin hukumar siyasa ta kwamitin kolin JKS sun tattauna game da ayyukan raya tattalin arziki kasa na shekarar 2020, tare da tsara wasu hanyoyin inganta ayyuka, da gina tsarin da'a a ayyukan jam'iyyar, tare da kara azama wajen yaki da cin hanci.

Xi Jinping, babban sakataren kwamitin kolin ya jagoranci zaman sa na yau Juma'a. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China