Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaban Sin ya gana da firaministocin girka da Jamaica da Serbia
2019-11-04 20:13:57        cri
A yau Litinin ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya zanta da firaministan Girka Kyriakos Mitsotakis, wanda ke halartar taron baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su Sin karo na biyu dake gudana a birnin Shanghai.

Har ila yau shugaba Xi ya gana da firaministan Jamaica Andrew Holness, da firaministan Serbia Ana Brnabic, wadanda dukkanin suke halartar wannan baje koli na Shanghai. (Saminu Hassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China