![]() |
|
2019-10-27 20:20:21 cri |
Kafin a rufe gasar wasannin sojoji ta kasa da kasa karo na 7 a birnin Wuhan na lardin Hubei da ke yankin tsakiyar kasar Sin yau Lahadi 27 ga wata, kwamanda Nuhu Jidere Bala, babban jami'in kungiyar 'yan wasa sojoji ta kasar Nijeriya ya jinjina wa kasar Sin bisa ayyukan shirya gasar.(Tasallah Yuan)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China