![]() |
|
2019-07-30 17:32:40 cri |
Sanarwar da hukumar ta bayar a wannan rana na cewa, kungiyoyin dake aikata lafuffuka biyu ne suka tada rikici a kurkukun. Mutane 16 sun mutu nan take a sakamakon rikicin, kuma mutane 41 sun mutu a sakamakon hayakin gobarar da ya turnuke. (Zainab)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China