![]() |
|
2019-06-25 16:23:33 cri |
A cikin hirarsu, Hajiya Yatulla ta yi bayani kan wannan kungiyar, da kuma kokarin da take yi don kyautata aikin kungiyar a matsayinta na shugaba. Kana ta musunta zargin da ake cewa kasar Sin na danawa Najeriya tarkon bashi. Bugu da kari kuma, a matsayinta ta mace, a cikin wannan shirin namu na "In ba ku ba gida", Hajiya ta kwatanta matan Sin da na Najeriya, da kalubalen da matan Najeriya ke fuskanta wajen fita daga gida. (Kande Gao)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China