
|
190514-Hira-da-Abubakar-Sani-Kutama-dalibin-Najeriya-dake-karatu-a-birnin-Shenyang-na-kasar-Sin.m4a
|
A cikin shirinmu na wannan mako, wakilinmu Murtala Zhang ya zanta da wani dalibin tarayyar Najeriya, wanda ke karatu a kwalejin koyon ilimin likitanci dake birnin Shenyang na lardin Liaoning a arewa maso gabashin kasar Sin, wato Abubakar Sani Kutama, wanda aka fi sani da suna Dr. Kutama, inda ya bayyana karatu gami da zaman rayuwarsa a kasar Sin. Ga cikakkiyar hirarsu.