Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#WayewarKanAsiya# Xi Jinping: ya bayyana ra'ayoyi hudu kan raya ginshikin wayewar kan Bil Adam
2019-05-15 11:54:12        cri
A yau Laraba, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi kira ga kasashe da al'ummomi, da al'adu daban-daban da su kara tuntubar juna da koyi da juna don raya ginshikin wayewar kai domin samun al'umma mai kyakkyawar makoma a Asiya da ma dukkan bil'adama. Ya kuma bukaci a rika musayar ra'ayi saboda kasancewar wayewar kai mabambanta, inda ya ce ta wannan hanya za a iya koyi da juna da samun bunkasuwa tare. Ya kara da yin kira ga jama'a, da su mutunta tare da yiwa juna adalci da nacewa da ra'ayin koyi da juna da raya wayewar kai tare da samun bunkasuwa tare. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China