Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Malama Nuoerjiman: "Koyar da dalibai yadda ya kamata a ko wane darasi, wannan ma kokarin da nake yi kan ci gaban garinmu."
2019-05-07 07:04:39        cri

Tun daga shekarar 2000, aka soma gina azuzuwa na musamman don karbar daliban jihar Xinjiang a makarantun sakandare masu inganci kusan dari daya a birane sama da goma dake babban yankin kasar Sin, wadanda suka ci gaba a fannin ba da ilmi a nan kasar. Ya zuwa yanzu, an dauki daliban da suka fito daga kabilu daban daban na jihar Xinjiang da suka kammala karatu a makarantun midil da yawansu ya wuce dubu 90, inda kuma dubu 30 suka kammala karatu a jami'a, yawancinsu kuma sun zabi komawa jihar Xinjiang don su yi aiki, wannan wani sabon mataki ne na raya jihar. A cikin shirinmu na yau kuma, za mu yi muku bayani ne game da wannan tsari.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China