Ina taya kasar Sin murnar samun nasarar harba tauraron Dan Adam mai lamba 4 kirar Gaofen. Babu shakka, wannan babbar nasara ce mai cike da tarishi bisa aikace-aikacen bunciken harkokin ci gaban kasa da suka hada da gwaje-gwajen harkokin kimiyya da fusaha na kasar Sin. Muna fatan kasar Sin za su cimma manyan nasarori bisa wannan muhimmin aiki mai tasirin masamman kuma abun alfahari ga kasar Sin da abokanai da masoya kasar Sin.
Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.