Na rubuto wannan sakone domin nunawa ma'aikatan wannan sashe na hausa CRi internationale cewa munatare daku kuma muna gamsuwa da jindadin saurarenku masanman shirin hira da malamai da shafa lari shuni koyan sinanci da sauransu, na gode.
Sako daga naku zuladeyni Abdu à Agadaz