in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Karatu a kasar Sin babban zarafi ne ga dalibai masu sha'awar karatu a kasar Sin
2015-12-13 12:55:27 cri

Zai yi kyau, idan kuka kirkiro wani shirin wucen -gadi wanda zai dunga yin tsokaci adangane da yadda neman ilmi ko yin karatu ga daliban kasar Sin da ma na sauran kasashenmu na Afirka dake rayuwar neman ilmi a kasar Sin da yadda sha'anin neman ilmi yake a kasar Sin ga baki yan kasashenmu na Afirka, kana kuma ku dunga gaiyato masu wasu daga cikin daliban domun su yin bayani dalla-dalla adangane da yanayin rayuwar dalibai baki yan Afirka a kasar Sin take wakana. Kirkiro da shirin, zai kara bada babban zarasu zarafi ga dalibai masu sha'awar karatu a kasar Sin.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v Gabatar da shawara daga mai sauraro 2015-12-11 09:02:04
v Kasar Sin ta kawo dauki ga al'ummar Afrika a lokacin da ya dace 2015-12-10 08:38:22
v Hulda tsakanin Sin da Afirka 2015-12-04 08:25:52
v Cudanyar dake tsakanin Afrika Da Sin 2015-12-04 08:21:31
v Hulda tsakanin SIN da Africa 2015-12-02 20:59:38
v Dangantakar Kasar Sin da Afrika 2015-12-02 20:56:16
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China