Magana daga malam Ali Buge Kiragi a jihar Yobe ta Nijeriya
Kasar Sin wata kasa ce mai karfin tattalin arziki kuma kasa ta 2 a dud duniya wajen karfin tattalin arziki kuma kasar Sin ta zama kasa ta farko a dud duniya mafi yawan mutane. Kasar Sin tana bada babbar gudumowa ga matakan kiyaye zaman lafiyar duniya kana Sin tana bada babbar moriya ga kasashen duniya, masamman ma kasashenmu na Afirka masu tasowa.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku