in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wasika dangane da harin ta'addanci a birnin Paris
2015-11-17 15:40:28 cri

Assalamu Alaikum cri hausa hakika bai kamata ace akwai daya daga cikinmu da zaiji dadin kai mummunan hari a birnin paris na kasar faransa ba, domin kai wannan harin zai haifarwa musulmi tsangwama musamman a kasashen turai duba da yadda kasar jamus ta rungumi yan gudun hijira da hannu biyu nayi mamaki matuka da ganin yadda wasu daga cikinmu ke nuna jin dadin su sakamkon wannan hari da aka kai a birnin paris na faransa ya kamata mu sani cewa kaiwa faransa hari zai haifar da illoli da dama ga al'umar kasar faransa wadanda suka musulunta da fatar Allah ya kawomuna karshen yan ta'adda a duniya baki daya.

Wasika Daga Abdullahi Muhammad Maiyama

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v Ziyarar shugaban kasar Sin mr. Xi Jinping a kasar Turkey 2015-11-16 15:30:03
v Kasar Sin na da kyakkyawar makoma cikin shekaru 5 masu zuwa 2015-11-10 11:23:29
v Wasika 2015-11-07 13:16:38
v Sin da kasashenmu na Afirka a dogon lokaci 2015-11-03 18:37:29
v Sakon godiya 2015-10-20 15:38:52
v Shawara kan maimaita shirukan safe da yammaci 2015-10-18 13:08:17
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China