Adadin wadanda suka mutu sakamakon gobarar da ta tashi a lardin Bolu na kasar Turkiye ya karu zuwa 76
Qatar: Za a yi musayar fursunoni zagaye na biyu bayan tsagaita wuta a Gaza
Mataimakin firaministan kasar Sin ya yi kira da a inganta hadin gwiwar kasa da kasa a taron Davos
Shugaban Amurka Trump ya rattaba hannu kan dokar ficewa daga yarjejeniyar sauyin yanayi ta Paris
Mataimakin shugaban kasar Sin ya halarci bikin rantsar da Trump