Jirgin ruwan kiwon lafiya na kasar Sin “Peace Ark” ya ziyarci Kamaru a karon farko
2024-10-10 14:17:35 CRI
Kwanan baya wani jirgin ruwan kiwon lafiya na Sin, ya sauka a tashar ruwa ta Douala dake kasar Kamaru, domin samar da hidimar kiwon lafiya ga mazauna wurin. Bari mu duba batun ta shirinmu na yau.