logo

HAUSA

Kudin da aka kashe a harkokin yawon bude ido ya karu a yayin hutun murnar kafuwar jamhuriyar jama’ar kasar Sin

2024-10-10 15:28:04 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barka da war haka! Alkaluma sun nuna cewa, harkokin yawon bude ido sun farfado matuka a yayin hutun murnar kafuwar jamhuriyar jama’ar kasar Sin na tsawon kwanaki bakwai a kasar Sin, inda yawan masu bude ido da yawan kudaden da aka kashe a harkokin yawon shakatawa suka karu sosai a sassan kasar.