Amsoshin Wasikunku: “Labarina Game Da Kasar Sin”
2024-09-30 09:54:53 CMG Hausa
Assalamu alaikum! Jama'a masu karanta, barkanku da war haka, barkanmu da saduwa a filinmu na Amsoshin wasikunku. Fa’iza Muhammad Mustapha ke farin cikin gabatar muku da wannan shiri daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin.