logo

HAUSA

Ga yadda jami’an lafiya na rundunar sojin kasar Sin suka ba da aikin jinya

2024-09-09 07:45:07 CGTN Hausa

Ga yadda jami’an lafiya na rundunar sojin kasar Sin suka ba da aikin jinya ga sojoji da hafsoshi wadanda suke tsaron kasar a yankuna na jihar Xizang, wato Tibet dake kan iyakar kasar Sin da sauran kasashen duniya. (Sanusi Chen)