Amsoshin Wasikunku: Bayani game da sabuwar kungiyar da wasu masu kishin Arewacin Najeriya suka kirkiro wato LND
2024-09-02 15:28:38 CMG Hausa
Assalamu alaikum! Jama'a masu karanta, barkanku da war haka, barkanmu da saduwa a filinmu na Amsoshin wasikunku. Fa’iza Muhammad Mustapha ke farin cikin gabatar muku da wannan shiri daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin.