logo

HAUSA

Takardar kudin renminbi na Sin ya yi karfi kan dalar Amurka a yau Laraba

2024-08-28 14:14:42 CMG Hausa

Cibiyar kula da hada-hadar musayar kudaden ketare ta kasar Sin ta ce a yau Laraba, farashin kudin renminbi ko yuan na kasar Sin, ya yi karfi da maki kaso 33 zuwa 7.1216, a kan dalar Amurka. 

A kan tantance farashin yuan kan dala ne bisa matsakaicin farashin da masu hada-hadar musayar kudaden ketare ke gabatarwa kafin budewar kasuwar hada-hadar bankuna a kowacce rana. (Fa’iza Mustapha)