logo

HAUSA

Wakilin musamman na Xi zai halarci bikin rantsar da shugaban jamhuriyar Dominica

2024-08-13 14:49:18 CMG Hausa

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Lin Jian ya sanar a yau Talata cewa, bisa gayyatar da shugaban kasar jamhuriyar Dominica Luis Abinader ya yi masa, wakilin musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, kuma ministan masana’antu da fasahar sadarwa, Jin Zhuanglong, zai halarci bikin rantsar da Abinader karo na biyu a ranar 16 ga watan Agusta a birnin Santo Domingo. (Mohammed Yahaya)