Shugaba Xi ya taya Maduro murnar lashe babban zabe
2024-07-30 19:19:18 CMG Hausa
A yau Talata shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya taya takwaransa na kasar Venezuela Nicolas Maduro murnar sake lashe babban zaben kasarsa, nasarar da za ta ba shi damar yin tazarce a kan karagar mulki. (Saminu Alhassan)