logo

HAUSA

Xi ya jaddada kyautata aiki wajen yin hidima da tallafawa tsoffin sojoji

2024-07-29 16:16:40 CMG Hausa

A yau Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya ba muhimmin umarni kan ayyukan da suka shafi tsofaffin sojoji, inda ya jaddada kyautata aiki wajen yin hidima da tallafawa tsofaffin sojoji na kasar. (Yahaya)